Mexico (ƙasa)
Jump to navigation
Jump to search
| |||||
Qasidar ƙasa: Himno Nacional Mexicano Harshen: Ispaniyanci | |||||
![]() |
Mexico (lafazi: /mekesiko/) ƙasa ne, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin Mexico ce. Mexico tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 1,972,550. Mexico tana da yawan jama'a 123,675,325, bisa ga jimillar shekarar 2017. Mexico tana da iyaka da Tarayyar Amurka (a arewa) kuma da Belize da Guatemala (a kudu maso gabas), Ya kasance yancin kai bayyana a shekarar 1810.
Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]
Mulki[gyara sashe | Gyara masomin]
Arziki[gyara sashe | Gyara masomin]
Wasanni[gyara sashe | Gyara masomin]
Fannin tsaro[gyara sashe | Gyara masomin]
Kimiya[gyara sashe | Gyara masomin]
Al'adu[gyara sashe | Gyara masomin]
Addinai[gyara sashe | Gyara masomin]
Mutane[gyara sashe | Gyara masomin]
Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.