Guatemala (ƙasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Guatemala (ƙasa)
Flag of Guatemala.svg Coat of arms of Guatemala.svg
Administration
Head of state Alejandro Giammattei (en) Fassara
Capital Guatemala City (en) Fassara
Official languages Spanish (en) Fassara
Geography
GTM orthographic.svg da LocationGuatemala.svg
Area 108889 km²
Borders with Belize, Salvador, Honduras da Mexico
Demography
Population 17,263,239 imezdaɣ. (2018)
Density 158.54 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−06:00 (en) Fassara
Internet TLD .gt (en) Fassara
Calling code +502
Currency quetzal (en) Fassara
guatemala.gob.gt
Tutar Guatemala.
Kasar Guatemala kenan a wani karni
Babban birnin Guatemala
wasu dumbin mutane masu sana'ar saida abinci a kasar Guatemala
manyan gine ginen Guatemala bayan samun yancin kai

Guatemala ko Guwatamala[1] ko Jamhuriyar Guatemala (da Ispaniyanci República de Guatemala) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Guatemala birnin Guatemala ne. Guatemala tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 108,890. Guatemala tana da yawan jama'a 17,153,288, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Guatemala tana da iyaka da ƙasashen huɗu: Mexico a Arewa maso Yamma, Belize a Arewa maso Gabas, Honduras a Gabas da Salvador a Kudu maso Gabas. Guatemala ta samu yancin kanta a shekara ta 1821.

shugaban kasar Guatemala da wasu mutane

Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Guatemala Alejandro Giammattei ne. Mataimakin shugaban ƙasar Guatemala Guillermo Castillo Reyes ne daga shekara ta 2020.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.