Honduras

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Honduras
República de Honduras
Flag of Honduras.svg Coat of arms of Honduras.svg
Administration
Head of state Juan Orlando Hernández (en) Fassara
Capital Tegucigalpa (en) Fassara
Official languages Spanish (en) Fassara
Geography
Honduras (orthographic projection).svg da LocationHonduras.svg
Area 112492 km²
Borders with Guatemala (ƙasa), Salvador da Nicaragua
Demography
Population 9,265,067 imezdaɣ. (2017)
Density 82.36 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−06:00 (en) Fassara
Internet TLD .hn (en) Fassara
Calling code +504
Currency Honduran lempira (en) Fassara
honduras.travel…
Tutar Honduras.

Honduras[1] ko Jamhuriyar Honduras (da Ispaniyanci República de Honduras) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Honduras birnin Tegucigalpa ne. Honduras tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 112,090. Honduras tana da yawan jama'a 9,182,766, bisa ga jimilla a shekarar 2018. Honduras tana da iyaka da ƙasashen uku: Guatemala a Yamma, Salvador a Kudu maso Yamma da Nicaragua a Kudu maso Gabas. Honduras ta samu yancin kanta a shekara ta 1821.

Daga shekara ta 2014, shugaban ƙasar Honduras Juan Orlando Hernández ne. Mataimakin shugaban ƙasar Honduras Ricardo Antonio Álvarez Arias ne daga shekara ta 2014.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.