Salvador

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Salvador
Flag of El Salvador.svg Coats of arms of El Salvador.png
Administration
Head of state Nayib Bukele (en) Fassara
Capital San Salvador (en) Fassara
Official languages Spanish (en) Fassara
Geography
El Salvador (orthographic projection).svg
Area 20742 km²
Borders with Honduras da Guatemala (ƙasa)
Demography
Population 6,420,746 imezdaɣ. (2018)
Density 309.55 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC−06:00 (en) Fassara
Internet TLD .sv (en) Fassara
Calling code +503
Currency United States dollar (en) Fassara
elsalvador.travel…
Tutar Salvador.

Salvador ko El Salvador ko Al Salbado[1] ko Jamhuriyar Al Salbado (da Ispaniyanci República de El Salvador) ƙasa ce, da ke a nahiyar Amurka. Babban birnin ƙasar Salvador birnin San Salvador ne. Salvador tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 20,742. Salvador tana da yawan jama'a 6,481,102, bisa ga jimilla a shekarar 2020. Salvador tana da iyaka da ƙasashen biyu: Guatemala a Arewa maso Yamma da Honduras a Arewa da Arewa maso Yamma. Salvador ta samu yancin kanta a shekara ta 1821.

Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Salvador Nayib Bukele ne. Mataimakin shugaban ƙasar Salvador Félix Ulloa ne daga shekara ta 2019.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.