Italiya
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Repubblica Italiana (it) Italia (it) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
Il Canto degli Italiani (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari | «no value» | ||||
Suna saboda |
Roman Italy (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Roma | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 60,317,000 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 200.16 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Italiyanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 301,338 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Adriatic Sea (en) ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mont Blanc (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Contane (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Kingdom of Italy (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 18 ga Yuni, 1946 | ||||
Ranakun huta |
New Year's Day (en) ![]() ![]() Epiphany (en) ![]() ![]() Easter Monday (en) ![]() ![]() Anniversary of the liberation of Italy (en) ![]() ![]() International Workers' Day (en) ![]() ![]() Festa della Repubblica (en) ![]() ![]() Ferragosto (en) ![]() ![]() All Saints' Day (en) ![]() ![]() Kirsimeti (December 25 (en) ![]() Saint Stephen's Day (en) ![]() ![]() Feast of the Immaculate Conception (en) ![]() ![]() Easter (en) ![]() ![]() | ||||
Patron saint (en) ![]() |
Francis of Assisi (en) ![]() ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
parliamentary republic (en) ![]() | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of Italy (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Italian Parliament (en) ![]() | ||||
• President of Italy (en) ![]() |
Sergio Mattarella (en) ![]() | ||||
• Firaministan Jamhuriyar Italiya | Giorgia Meloni (22 Oktoba 2022) | ||||
Majalisar shariar ƙoli |
Supreme Court of Cassation (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
euro (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Europe/Rome (en) ![]() | ||||
Suna ta yanar gizo |
.it (en) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +39 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 113 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | IT | ||||
NUTS code | IT | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | italia.it |
Italiya ko Italia, kasa ce, da ke a nahiyar Turai. Italiya tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 301,338. Italiya tana da yawan jama'a 60,589,445, bisa ga jimillar a shekarar 2016. Italiya tana da iyaka da Faransa, Switzerland, Austriya, Sloveniya, San Marino kuma da Vatican. Babban birnin Italiya, Roma ne.
Italiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1861. A kasar Italiya ne kasar Vatican take, a inda nan ne mazaunin shugaban cocin katolika yake wato Pope Roma.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.