Romainiya
Appearance
Romainiya | |||||
---|---|---|---|---|---|
România (ro) | |||||
|
|||||
| |||||
| |||||
Take | Deșteaptă-te, române! (en) | ||||
| |||||
| |||||
Suna saboda | Romawa na Da | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bukarest | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 19,053,815 (2022) | ||||
• Yawan mutane | 79.92 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Romanian (en) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Gabashin Turai, Tarayyar Turai da European Economic Area (en) | ||||
Yawan fili | 238,397 km² | ||||
Wuri mafi tsayi | Moldoveanu Peak (en) (2,544 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Black Sea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | United Principalities of Moldavia and Wallachia (en) da Socialist Republic of Romania (en) | ||||
Ƙirƙira | 24 ga Janairu, 1859 (Julian) | ||||
Muhimman sha'ani |
unification of Wallachia and Moldavia (en) (24 ga Janairu, 1859 (Julian)) Tenth Russo-Turkish War (en) (10 Mayu 1877 (Julian)) Union of Transylvania with Romania (en) (1 Disamba 1918) Romanian Revolution (1989) (en) (22 Disamba 1989) Treaty of Berlin of 1878 (en) (13 ga Yuli, 1878) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | semi-presidential system (en) | ||||
Majalisar zartarwa | Government of Romania (en) | ||||
Gangar majalisa | Parliament of Romania (en) | ||||
• president of Romania (en) | Klaus Iohannis (en) (21 Disamba 2014) | ||||
• Prime Minister of Romania (en) | Marcel Ciolacu (en) (15 ga Yuni, 2023) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 285,404,683,025 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Romanian Leu (en) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
UTC+02:00 (en)
| ||||
Suna ta yanar gizo | .ro (mul) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +40 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | *#06# | ||||
Lambar ƙasa | RO | ||||
NUTS code | RO | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | guv.ro |
Romainiya ko Romeniya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Bukarest ne. Romainiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 238,397. Romainiya tana da yawan jama'a 19,401,658, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Romainiya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Bulgeriya a Kudu, Ukraniya a Arewa, Hungariya a Yamma, Serbiya a Kudu maso Yamma, da Moldufiniya a Gabas. Romainiya ya samu yancin kanta a shekara ta 1859.
Daga shekara ta 2014, shugaban ƙasar Romainiya shine Klaus Iohannis. Firaministan ƙasar Romainiya Ludovic Orban ne daga shekara ta 2019.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Central University Library
-
National Art Museum of Romania
-
București
-
Bucharest, 1868
-
Bucharest, Royal Palace Square
-
Mutum-mutumin Bgiusca Caragiale
-
Statie Metrou Titan
-
Taswirar Duniya: Na nuna Kasar Romaniya da launi kore
-
Kogin Olt
-
Galati
-
Hasumiyar Chindiei
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]Turai | |||
Belarus • Bulgairiya • Kazech • Hungariya • Moldufiniya • Poland • Romainiya • Rash • Slofakiya • Ukraniya | Denmark • Istoniya • Finland • Iceland • Ireland • Laitfiya • Lithuania • Norway • Sweden • United Kingdom | ||
Albaniya • Andorra • Herzegovina • Kroatiya • Girka • Italiya • Masadoiniya • Malta • Montenegro • Portugal • San Marino • Serbiya • Sloveniya • Hispania • Vatican | Austriya • Beljik • Faransa • Jamus • Liechtenstein • Luksamburg • Monaco • Holand • Switzerland | ||
Kazakhstan |
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.