Tarayyar Turai

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgTarayyar Turai
Flag of Europe (en)
Flag of Europe (en) Fassara

Take Anthem of Europe (en) Fassara (1972)

Kirari «motto of the European Union (en) Fassara»
Wuri
European Union without internal borders.svg Map
 50°06′N 9°12′E / 50.1°N 9.2°E / 50.1; 9.2

Babban birni City of Brussels (en) Fassara
Yawan mutane
Faɗi 447,706,209 (2020)
• Yawan mutane 105.68 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Faransanci
Dutch (en) Fassara
Danish (en) Fassara
Estonian (en) Fassara
Finnish (en) Fassara
Jamusanci
Greek (en) Fassara
Hungarian (en) Fassara
Irish (en) Fassara
Italiyanci
Lithuanian (en) Fassara
Polish (en) Fassara
Portuguese language
Yaren Sifen
Swedish (en) Fassara
Bulgarian (en) Fassara
Slovene (en) Fassara
Slovak (en) Fassara
Romanian (en) Fassara
Latvian (en) Fassara
Maltese (en) Fassara
Croatian (en) Fassara
Czech (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na European Economic Area (en) Fassara
Yawan fili 4,236,351 km²
Sun raba iyaka da
Rasha (1 ga Janairu, 1995)
Norway (1 ga Janairu, 1995)
Belarus (1 Mayu 2004)
Switzerland (25 ga Maris, 1957)
Vatican (25 ga Maris, 1957)
San Marino (25 ga Maris, 1957)
Ukraniya (1 Mayu 2004)
MOldufiniya (1 ga Janairu, 2007)
Masadoiniya ta Arewa (8 Satumba 1991)
Albaniya (1 ga Janairu, 1981)
Turkiyya (1 ga Janairu, 1981)
Brazil (25 ga Maris, 1957)
Suriname (25 ga Maris, 1957)
Monaco (25 ga Maris, 1957)
Liechtenstein (1 ga Janairu, 1995)
Moroko (1 ga Janairu, 1986)
Herzegovina (1 ga Yuli, 2013)
Montenegro (1 ga Yuli, 2013)
Andorra (25 ga Maris, 1957)
Serbiya (5 ga Yuni, 2006)
Bayanan tarihi
Mabiyi European Coal and Steel Community (en) Fassara, European Economic Community (en) Fassara da Western European Union (en) Fassara
Wanda ya samar Italiya, Faransa, Luksamburg, Beljik, Kingdom of the Netherlands (en) Fassara da Jamus ta Yamma
Ƙirƙira 1 Nuwamba, 1993:  (Maastricht Treaty (en) Fassara)
Ranakun huta
Europe Day (en) Fassara (May 9 (en) Fassara)
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa European Commission (en) Fassara
Gangar majalisa European Parliament (en) Fassara
Majalisar shariar ƙoli Court of Justice of the European Union (en) Fassara
Ikonomi
Kuɗi euro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .eu (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho no value
Lambar taimakon gaggawa *#06#
Wasu abun

Yanar gizo europa.eu
Taswirar Tarayyar Turai.
Taswirar Kasashen dake Nahiyar Turai

Tarayyar Turai (EU) hukumar siyasa da tattalin arziki ne wanda ta kunshi ƙasashe arba'in da takwas da sun zama mamabobinta wanda ƙasashen na samuwa a nahiyar Turai. Tana da yawan fili kilomita 4,324,782; tana da kimanin yawan jamaá fiye da miliyen dari biyar da goma (510 million). Tarayyar Turai ta kafa kasuwa na ciki guda daidaitacciya ta amfani da tsarin dokoki da ke jagorantar 'Kasashen da ke mambobin wannan Tarayyar. Manufoffin Tarayyar ta nufa ýancin tafiye-tafiyen jamaá, kaya, aikace-aikace da kuma kudi tsakanin wannan Kasuwar ciki, da kuma kafa dokar adalci da harkokin gida da tsaren manufan kasuwancin, aikin noma, kasuwancin kifi da cingaban yankin. Tsakanin yankin Shengen, an kawas da ikon fasfo. An kafa hukumar kudi a shekara ta 1999 sai ta kafu da karfi a shekara ta 2002 da mambobin tarayyar Turai 19 wanda tana amfani da kudin Turai.

Tarayyar Tuarai na gudanar da hardaddiyar tsarin gwamnatocin ƙasashe wajen tsai da shawara. Manyan Hukumomi bakwai masu tsai da wadannan shawarwarin ana ce da ita Babban Kungiyar Tarayyar Turai, wanda ta kunshi; Majalisar Turai, Majalisar Tarayyar Turai, Majalisar Dokokin Turai, Hukumar Tarayyar Turai, Babban Kotun Tarayyar Turai, Babban Bankin Turai da kuma Fadar Oditocin Turai.

Taron Shugabannin kasashen Nahiyar Turai a Strasbourg

Tarayyar Turai ta samu asalinta daga kwalin Turai da alúmmar mulmula karfe (ESCS), da Hukumar Tattalin Arzikin Turai (EEC) wanda ƙasashe shida na cikin Tarayyar suka kafa a shekara ta 1951 da 1958. alúmmar da magadanta sun yi girma sabida damar shigar wasu ƙasashe da sun zama mambobi, ta kuma yi karfi wajen karuwar gyaran tsarin a wuraren da sun dace. Yarjejeniyar lokacin ta kafa Tarayyar Turai 1993 ta kuma gabatar da zaman dan Kasan Turai. Gyaran da aka yi na doka daga yau-yau na Tarayyar Turai, yarjejeniyar Lisbon ta kafu da karfi a shekara ta 2009.

Tarayyar Turai ta nada yawan jamaár duniya da kashi bakwai da digo uku na cikin dari (7.3%), Tarayyar ta sami kasafi da asa ta tanada (GDP) na tiriliyan 16.447 na dallar Amurka wanda ta tashi kashi 22.2 na cikin dari kusa kasafin da duniya ta tanada da kuma kashi sha shida da digo tara (16.9%) idan aka gwada da siyan iko daidaito. Ƙasashe 26 cikin 28 suna da matuka fihirisar mutanen raya ƙasa bisa ga ayyukan raya Ƙasar Majalisar Dinkin Duniya. A shekarar ta 2012, Tarayyar ta samu Lamba ta zaman lafiyar Nóbel. Ta hanyar tsarin tsaro da na ƙasashe, Tarayyar ta kuma tsumbure a hakkin harkokin waje da na tsaro. Tarayyar ta rike manzanci na ainihi a duniya baki daya kuma tana wakiltar kanta a Majalisar Dinkin Duniya, Kungiyar Sanaá ta Duniya (WTO), G8 da G20. Domin gudumawarsu a duniya, Tarayyar tana da matukar iko na yau-yau.

Jerin ƙasashen Tarayyar Turai[gyara sashe | gyara masomin]

European Commission
Dusar Kankara na daga cikin yanayi a kasashen Nahiyar Turai