Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Slofakiya
Slovenská republika (sk)
Take
Nad Tatrou sa blýska (en)
Kirari
«Travel in Slovakia - Good idea » Wuri
Historical country (en) First Czechoslovak Republic (en)
Babban birni
Bratislava Yawan mutane Faɗi
5,449,270 (2021) • Yawan mutane
111.13 mazaunan/km² Harshen gwamnati
Slovak (en) Labarin ƙasa Bangare na
Gabashin Turai , Tsakiyar Turai , Tarayyar Turai da European Economic Area (en) Yawan fili
49,035 km² Wuri a ina ko kusa da wace teku
Morava (en) , Danube (en) , Ipoly (en) , Tisza (en) , Poprad (en) , Dunajec (en) , Orava (en) , Białka (en) da Váh (en) Wuri mafi tsayi
Gerlachovský štít (en) (2,654.4 m) Wuri mafi ƙasa
Bodrog (en) (94 m) Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi Mabiyi
Czech and Slovak Federal Republic (en) da Slovak Republic (en) Ƙirƙira
14 ga Maris, 1939 1 ga Janairu, 1993 Ranakun huta
Tsarin Siyasa Tsarin gwamnati
parliamentary republic (en) Majalisar zartarwa
Government of Slovakia (en) Gangar majalisa
National Council of the Slovak Republic (en) • President of Slovakia (en)
Zuzana Čaputová (en) (15 ga Yuni, 2019) • Prime Minister of Slovakia (en)
Eduard Heger (en) (1 ga Afirilu, 2021) Ikonomi Kuɗi
euro (en) Bayanan Tuntuɓa Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo
.sk (en) Tsarin lamba ta kiran tarho
+421 Lambar taimakon gaggawa
*#06# , 150 (en) , 155 (en) da 158 (en)
Lambar ƙasa
SK NUTS code
SK
Wasu abun
Yanar gizo
slovakia.com
Slofakiya ko Jamhuriyar Slofakiya , ƙasa ce dake a nahiyar Turai . Slofakiya tana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 49 035. Slofakiya tana da yawan jama'a 5,410,836, bisa ga ƙidayar yawan jama'a na shekarar 2013. Slofakiya tana da iyaka da Kazech , da Poland , da Hungariya , da Austriya kuma da Ukraniya . Babban birnin Slofakiya, Bratislava ne.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta .