Bratislava

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Bratislava.

Bratislava (lafazi : /beratiselafa/) birni ne, da ke a ƙasar Slofakiya. Shi ne babban birnin ƙasar Slofakiya. Bratislava tana da yawan jama'a 419 678, bisa ga jimillar 2014. An gina birnin Bratislava kafin karni na tara.