Kazech

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Wurin zama na majalisar Cak.
Tutar Cak.

Kazech ko Cak ko Jamhuriyar Cak[1], kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Cak tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 78,866. Cak tana da yawan jama'a 10,610,947, bisa ga jimilla a shekarar 2016. Cak tana da iyaka da Jamus, Poland, Slofakiya kuma da Austriya. Babban birnin Cak, Prag ne.

Cak ta samu yancin kanta a shekara ta 1993.

Nasoshi[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC Hausa.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMOldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.