Norway

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema

Norway

Kongeriket Norge
Kongeriket Noreg
Norgga gonagasriika
Flag of Norway.svg Coat of arms of Norway.svg
Norway on the globe (Europe centered).svg
Map Norway political-geo.png
Taken kasa:

Enige og tro til Dovre faller

Harsunan kasa Norsk (Bokmål / Nynorsk)
Davvisámegiella
Babban birni Oslo
Sarki
Firaminista
Harald V
Erna Solberg
Fadin kasa 385 180[1] km2
Girman Ruwa % (6)%
Adadin al'umma 5,267,146[2] (2017)
Yawan mutane 15.8 / km2
Bambancin lokaci +1 UTC
Yanar gizo .no
Lamabar wayar hannu ta kasa-da-kasa +47

Norway ko Nowe[3], kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Norway tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 385,199. Norway tana da yawan jama'a 5,236,826, bisa ga jimilla a shekarar 2016. Norway tana da iyaka da Sweden, da Finland kuma da Rasha. Babban birnin Norway, Oslo ne.

Norway ta samu yancin kanta a shekara ta 1905.

References[gyarawa | Gyara masomin]

  1. Arealstatistics for Norway 2017, Kartverket, mapping directory for Norway
  2. Population, Q2 2017, Statistics Norway
  3. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, bbc.com.


Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMOldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.