Jump to content

Girka (ƙasa)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Girka
Ελλάδα (el)
Ελλάς (el)
Ελληνική Δημοκρατία (el)
Flag of Greece (en) Coat of arms of Greece (en)
Flag of Greece (en) Fassara Coat of arms of Greece (en) Fassara


Take Hymn to Liberty (en) Fassara (1865)

Kirari «Eleftheria i thanatos (en) Fassara»
Suna saboda Greeks (en) Fassara
Wuri
Map
 38°30′N 23°00′E / 38.5°N 23°E / 38.5; 23

Babban birni Athens
Yawan mutane
Faɗi 10,482,487 (2021)
• Yawan mutane 79.44 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Greek (en) Fassara
Demotic Greek (en) Fassara
Modern Greek (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Southeast Europe (en) Fassara, Tarayyar Turai, European Economic Area (en) Fassara da Majalisar Ɗinkin Duniya
Yawan fili 131,957 km²
• Ruwa 2.3 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku Bahar Rum
Wuri mafi tsayi Mount Olympus (en) Fassara (2,919 m)
Wuri mafi ƙasa Calypso Deep (en) Fassara (−5,269 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Third Hellenic Republic (en) Fassara
Ƙirƙira 25 ga Maris, 1821 (Julian)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati parliamentary republic (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of Greece (en) Fassara
Gangar majalisa Hellenic Parliament (en) Fassara
• President of Greece (en) Fassara Katerina Sakellaropoulou (en) Fassara (13 ga Maris, 2020)
• Prime Minister of Greece (en) Fassara Kyriakos Mitsotakis (en) Fassara (8 ga Yuni, 2019)
Majalisar shariar ƙoli Court of Cassation (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 214,873,879,834 $ (2021)
Kuɗi Euro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo .gr (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +30
Lambar taimakon gaggawa *#06#, 100 (en) Fassara, 166 (en) Fassara da 199 (en) Fassara
Lambar ƙasa GR
NUTS code EL
Wasu abun

Yanar gizo government.gov.gr
Athens, tashar jiragen ruwa na Piraeus
Majalisar Athens, tsohon gidan sarauta
Tutar Girka.

Girka'[1] ƙasa ne, da ke a nahiyar Turai.

Babban birnin ƙasar Girka Athens ne.Girka yana da yawan fili kimani na kilomita arabba'i 131,957. Girka tana da yawan jama'a 10,768,477, bisa ga jimilla a shekarar 2017. Girka yana da iyaka da ƙasashen huɗu: Albaniya a Arewa maso Yamma, Masadoiniya ta Arewa da Bulgeriya a Arewa, da Turkiyya a Arewa maso Gabas. Girka ta samu ƴancin kanta a shekara ta 1822.

Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Girka Katerina Sakellaropoulou ce. Firaministan ƙasar Girka Kyriakos Mitsotakis ne daga shekara ta 2019.

Epidaurus, tsohon gidan wasan kwaikwayo
  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

.