Hungariya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Hungariya
Magyarország
Flag of Hungary.svg Coat of arms of Hungary.svg
Administration
Government parliamentary republic (en) Fassara
Head of state János Áder (en) Fassara
Capital Budapest
Official languages Hungarian (en) Fassara
Geography
EU-Hungary.svg, LocationHungary.svg da Hungary on the globe (Europe centered).svg
Area 93011.4 km²
Borders with Slofakiya, Ukraniya, Romainiya, Serbiya, Kroatiya, Sloveniya, Austriya, Czechoslovakia (en) Fassara, Socialist Federal Republic of Yugoslavia (en) Fassara, Kungiyar Sobiyet, Yugoslavia (en) Fassara da Tarayyar Turai
Demography
Population 9,769,526 imezdaɣ. (2020)
Density 105.04 inhabitants/km²
Other information
Telephone code +36
Time Zone UTC+01:00 (en) Fassara, UTC+02:00 (en) Fassara, Europe/Budapest (en) Fassara da Central European Time (en) Fassara
Internet TLD .hu (en) Fassara
Calling code +36
Currency forint (en) Fassara
kormany.hu…
Tutar Hungariya.

Hungariya ko Hangare[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Hungariya Budapest ne. Hungariya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 93,030. Hungariya tana da yawan jama'a 9,772,756, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Hungariya tana da iyaka da ƙasasen bakwai: Slofakiya a Arewa, Ukraniya a Arewa aso Gabas, Romainiya a Gabas da Kudu maso Gabas, Serbiya a Kudu, Kroatiya da Sloveniya a Kudu maso Yamma, da Austriya a Yamma. Hungariya ta samu yancin kanta a karni da tara bayan haihuwar Annabi Issa.

Daga shekara ta 2012, shugaban ƙasar Hungariya János Áder ne. Firaministan ƙasar Hungariya Viktor Orbán ne daga shekara ta 2010.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.