Holand

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Globe icon.svgHoland
Nederland (nl)
Flag of the Netherlands (en) Coat of arms of the Netherlands (en)
Flag of the Netherlands (en) Fassara Coat of arms of the Netherlands (en) Fassara
Karakteristieke boerderij, Aldlansdyk in Cornjum 02.jpg

Take Wilhelmus (en) Fassara (10 Mayu 1932)

Kirari «Je maintiendrai (en) Fassara»
Wuri
EU-Netherlands.svg
 52°19′N 5°33′E / 52.32°N 5.55°E / 52.32; 5.55
Ƴantacciyar ƙasaKingdom of the Netherlands (en) Fassara

Babban birni Amsterdam
Yawan mutane
Faɗi 17,282,163 (2019)
• Yawan mutane 416.01 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Dutch (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Kingdom of the Netherlands (en) Fassara da Tarayyar Turai
Yawan fili 41,543 km²
• Ruwa 18.7 %
Wuri a ina ko kusa da wace teku North Sea (en) Fassara, IJsselmeer (en) Fassara, Markermeer (en) Fassara, Wadden Sea (en) Fassara da Caribbean Sea (en) Fassara
Wuri mafi tsayi Mount Scenery (en) Fassara (887 m)
Wuri mafi ƙasa Zuidplaspolder (en) Fassara (−6.76 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi United Kingdom of the Netherlands (en) Fassara
Ƙirƙira 19 ga Janairu, 1795
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati parliamentary monarchy (en) Fassara
Majalisar zartarwa Government of the Netherlands (en) Fassara
Gangar majalisa States General (en) Fassara
• King of the Netherlands (en) Fassara Willem-Alexander of the Netherlands (en) Fassara (30 ga Afirilu, 2013)
• Prime Minister of the Netherlands (en) Fassara Mark Rutte (en) Fassara (14 Oktoba 2010)
Majalisar shariar ƙoli Supreme Court of the Netherlands (en) Fassara
Ikonomi
Kuɗi euro (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .nl (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +31 da +599
Lambar taimakon gaggawa *#06# da 911 (en) Fassara
Lambar ƙasa NL
NUTS code NL
Wasu abun

Yanar gizo rijksoverheid.nl
Pinterest: visitholland Edit the value on Wikidata

Holland ko kuma Netherlands, ta kasance ƙasa ce dake a nahiyar Turai. Netherlands ƙasa ce wacce take ɓangaren Masarautar Netherlands. Mafi yawansu suna Yammacin Turai, amma akwai wasu sassa a cikin Karibiyan. Fiye da mutane miliyan 17 ke zaune a wurin. Daga arewaci da yammaci na yankin Turai na Netherlands akwai Tekun Arewa, kuma daga gabas akwai Jamus kuma daga kudu akwai Belgium. Netherlands na daya daga cikin ƙasashen da suka fara Tarayyar Turai. Ana kiran mutanen da ke zaune a Netherlands "Dutch". Harshen Netherlands ana kiransa Dutch. Babban birnin ƙasar Holand ka shi ne Amsterdam. Koyaya, gwamnati tana cikin Hague.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Hotuna na wasu sassa daga ƙasar Holland.

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.