Herzegovina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Herzegovina ko Bosnia-Herzegovina, kasa ne, da ke a nahiyar Turai. Herzegovina tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 51,197. Herzegovina tana da yawan jama'a 3,531,159, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2013. Herzegovina tana da iyaka da Kroatiya, da Serbiya, kuma da Montenegro. Babban birnin Herzegovina, Sarajevo ne.

Herzegovina ta samu yancin kanta a shekara ta 1992.

Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.