Ukraniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ukraniya
Україна
Украина
Flag of Ukraine.svg Lesser Coat of Arms of Ukraine.svg
Administration
Government semi-presidential system (en) Fassara, jamhuriya, representative democracy (en) Fassara, unitary state (en) Fassara da Q16711032 Fassara
Head of state Volodymyr Zelenskiy (en) Fassara
Capital Kiev
Official languages Ukrainian (en) Fassara
Geography
Europe-Ukraine (disputed territory).svg, LocationUkraine.svg da Ukraine on the globe (Europe centered).svg
Area 603629 km²
Borders with Belarus, Poland, Slofakiya, Hungariya, Romainiya, MOldufiniya, Rasha, Tarayyar Turai, Czechoslovakia (en) Fassara da Turkiyya
Demography
Population 42,558,328 imezdaɣ. (1 ga Faburairu, 2017)
Density 70.5 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+02:00 (en) Fassara, UTC+03:00 (en) Fassara da Eastern European Time (en) Fassara
Internet TLD .ua (en) Fassara da .укр (en) Fassara
Calling code +380
Currency hryvnia (en) Fassara
kmu.gov.ua…
File:Flag of Ukrania.svg
Tutar Ukraniya.
tambarin kasar Ukrainiya
kasar ukraine

Ukraniya ko Yukuren[1] (da harshen Ukraniya Україна; da harsunan Turanci da Faransanci Ukraine) ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Ukraniya Kiev ne. Ukraniya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 603,549. Ukraniya tana da yawan jama'a 44,983,019, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Ukraniya tana da iyaka da ƙasashen bakwai: Rasha a Arewa da Arewa maso Gabas, Belarus a Arewa, Poland a Arewa maso Yamma, Slofakiya da Hungariya a Yamma, Romainiya da Moldufiniya a Kudu maso Gabas. Ukraniya ya samu yancin kanta a shekara ta 1991.

Daga shekara ta 2019, shugaban ƙasar Ukraniya Volodymyr Zelensky ne. Firaministan ƙasar Ukraniya Denys Chmyhal ne daga shekara ta 2020.

Hoto[gyara sashe | Gyara masomin]

manyan gine gine, wani babban bankin kasar ukrainiya wanda ke kusa da ruwa

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.