Daular Usmaniyya
![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
دولت عالیه عثمانیه (ota) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
Imperial anthems of the Ottoman Empire (en) ![]() | ||||
| |||||
Suna saboda |
Osman I (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni |
Constantinople (en) ![]() | ||||
Yawan mutane | |||||
Harshen gwamnati |
Ottoman Turkish (en) ![]() | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Central Powers (en) ![]() | ||||
Yawan fili | 5,200,000 km² | ||||
Sun raba iyaka da |
| ||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Daular Abbasiyyah, Daular Rumawa, Beylik of Osman (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Rushewa | 17 Nuwamba, 1922 | ||||
29 ga Yuli, 1299 <abbr title="Circa (en) ![]() | |||||
Ta biyo baya |
Government of the Grand National Assembly (en) ![]() ![]() | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
absolute monarchy (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() | ||||
Gangar majalisa |
General Assembly of the Ottoman Empire (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi |
Akçe (en) ![]() |
Daular Usmaniyya (Larabci دولت عليه عثمانیه), (Turanci Devlet-i ʿAlīye-i ʿOsmānīye), (Turanci Exalted Ottoman State), (Turanci na wannan zamani; Osmanlı İmparatorluğu, ko Osmanlı Devleti), (Faransanci Empire ottoman),[1][2][1][1][3] daula ce da akayi ta a kasar mai mazauni a kasar Turkiyya a yanzu wadda tadau tsakanin lokacin 1299 zuwa 1923. Daular na zaune a Turkiyya kuma tana da iko da gabashi da kudancin kasashen dake a gefen kogin Meditereniya.
Tsakanin 1299 Osman I ya kafa daular, kuma tayi karfi sosai tsakanin shekaraun 1400 zuwa 1600, lokacin karfin ikon ta ya mamaye yankunan kudu maso gabashin Turai da kudu maso Yammacin Asiya da kuma arewacin Afrika.
Daular ta samu ne sakamakon cinye kasashe da yaki. Sarki ne ke aikawa da Gwamna zuwa dukkan kasar da daular ta kama domin yayi shugabanci, ana kiran wadannan gwamnonin da Pasha ko Bey. Mafi shahara daga cikin su a karni na 19 shine Muhammad Ali Pasha.
Daular Usmaniyya ta karye ne a lokacin Yaƙin Duniya na I wanda yayi sanadin dukkan kasashen kowacce ta rabu da juna.
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ 1.0 1.1 1.2 Strauss, Johann (2010). "A Constitution for a Multilingual Empire: Translations of the Kanun-ı Esasi and Other Official Texts into Minority Languages". In Herzog, Christoph; Malek Sharif (eds.). The First Ottoman Experiment in Democracy. Wurzburg: Orient-Institut Istanbul. pp. 21–51. (info page on book at Martin Luther University) // CITED: p. 36 (PDF p. 38/338).
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedStraussConstp26
- ↑ Roy, Kaushik (2014-05-22). Military Transition in Early Modern Asia, 1400-1750: Cavalry, Guns, Government and Ships (in Turanci). Bloomsbury Publishing. ISBN 978-1-78093-800-4.
The Osmanli Turks called their empire the Empire of Rum (Rome).