Bosnia-Herzegovina

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Herzegovina
historical region
named afterStjepan Vukčić Kosača, Herzog Gyara
demonymhersegovasce Gyara
ƙasaHerzegovina Gyara
located in the administrative territorial entityHerzegovina Gyara
coordinate location43°28′37″N 17°48′54″E Gyara
geography of topicgeography of Herzegovina Gyara
category for mapsCategory:Maps of Herzegovina Gyara
Tutar Herzegivina a zamanin Austria-Hungary
Tutar Herzogovina a zamanin Daular Usmaniyya a 1760
Kasar Bosnia
Sarauniyar Bosnia a wani karni

Bosnia-Herzegovina ko Bosiniya Hazegobina[1], ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Bosnia-Herzegovina tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 51,197. Bosnia-Herzegovina tana da yawan jama'a 3,531,159, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2013. Bosnia-Herzegovina tana da iyaka da Kroatiya, da Serbiya, kuma da Montenegro. Babban birnin Bosnia-Herzegovina, Sarajevo ne.

Bosnia bayan samun yancin kai

Bosnia-Herzegovina ta samu yancin kanta a shekara ta 1992.

Taswira[gyara sashe | Gyara masomin]


Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.