Bulgeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Bulgeriya
България
Flag of Bulgaria.svg Coat of arms of Bulgaria.svg
Administration
Head of state Rumen Radev (en) Fassara
Capital Sofiya
Official languages Bulgarian (en) Fassara
Geography
EU-Bulgaria.svg, LocationBulgaria.svg da Bulgaria on the globe (Europe centered).svg
Area 110993.6 km²
Borders with Romainiya, Turkiyya, Greek, Masadoiniya ta Arewa, Serbiya, Black Sea (en) Fassara, Kungiyar Sobiyet, Yugoslavia (en) Fassara da Tarayyar Turai
Demography
Population 7,000,039 imezdaɣ. (1 ga Janairu, 2019)
Density 63.07 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+02:00 (en) Fassara, UTC+03:00 (en) Fassara, Europe/Sofia (en) Fassara, Eastern European Time (en) Fassara da Eastern European Summer Time (en) Fassara
Internet TLD .bg (en) Fassara da .бг (en) Fassara
Calling code +359
Currency Bulgarian lev (en) Fassara
government.bg da government.bg…
Tutar Bulgeriya.
Kasar bulgeriya

Bulgeriya[1] ko Bulgaria ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Bulgeriya Sofiya ne. Bulgeriya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 110,993. Bulgeriya tana da yawan jama'a 7,000,039, bisa ga jimilla a shekarar 2019. Bulgeriya tana da iyaka da ƙasashen biyar: Romainiya a Arewa, Serbiya da Masadoiniya ta Arewa a Yamma, Girka da Turkiyya a Kudu. Bulgeriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1878 (akwai ƙasar Bulgeriya mai mulkin kai daga karni na bakwai bayan haihuwar Annabi Issa zuwa karni na sha ɗaya, da daga karni na sha biyu zuwa karni na sha huɗu).

Shugaban bulgeriya a fada

Daga shekara ta 2017, shugaban ƙasar Bulgeriya Rumen Radev ne. Firaministan ƙasar Bulgeriya Boyko Borisov ne daga shekara ta 2017.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.