Jump to content

Sofiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Sofiya
Со́фия (bg)
Flag of Sofia (en) Coat of arms of Sofia (en)
Flag of Sofia (en) Fassara Coat of arms of Sofia (en) Fassara


Kirari «Расте, но не старее»
Suna saboda Saint Sophia Church (en) Fassara
Wuri
Map
 42°41′52″N 23°19′18″E / 42.697886°N 23.321726°E / 42.697886; 23.321726
ƘasaBulgairiya
Oblast of Bulgaria (en) FassaraSofia Capital (en) Fassara
Municipality of Bulgaria (en) FassaraStolichna Municipality (en) Fassara
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 1,404,116 (2024)
• Yawan mutane 2,853.89 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Bangare na Shopluk (en) Fassara
Yawan fili 492 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Vladaya River (en) Fassara, Iskar (en) Fassara, Kakach River (en) Fassara, Boyanska reka (en) Fassara, Q104007237 Fassara, Perlovska (en) Fassara da Q12295788 Fassara
Altitude (en) Fassara 595 m
Bayanan tarihi
Muhimman sha'ani
Tsarin Siyasa
• Gwamna Vassil Terziev (en) Fassara (13 Nuwamba, 2023)
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 1000
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
UTC+03:00 (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho 02
NUTS code SOF46
Wasu abun

Yanar gizo sofia.bg
Sofiya

Sofiya' shi ne babban birnin kasar Bulgaria. Yana da yawan jama'a miliyan 1.3. Kuma shine birni na 15 cikin manyan birane a Taraiyar Turai. Sofiya yana yammacin kasar Bulgaria, Sofiya ya na cikin tsofaffin manyan birane a Turai. Tarihin Sofiya na komawa zuwa ga karni na 8 kafin haihuwar Annabi Isah. Mafi yawan jami'u da cibiyoyin kasuwanci a Bulgaria ya na garin Sofiya ne.

Kyawun birni

[gyara sashe | gyara masomin]
Cocin Nevsky Cathedral daga tsakiyar birnin da kuma Vitosha daga nesa.