Strasbourg

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Unguwan "la Petite France" (Karamin Faransa) a Strasbourg.

Strasbourg [lafazi : /seterasebur/ ko /strasbur/] birnin kasar Faransa ce. A cikin birnin Strasbourg akwai mutane 773 447 a kidayar shekarar 2014. Strasbourg a kan kogin Rin ce, kuma a kan iyaka tsakanin Faransa da Jamus ce.

Wannan kasida guntu ne: yana bukatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.