Ispaniya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Ispaniya
España
Flag of Spain.svg Escudo de España (mazonado).svg
Administration
Government parliamentary monarchy (en) Fassara
Head of state Felipe VI of Spain (en) Fassara
Capital Madrid
Official languages Spanish (en) Fassara, Galician (en) Fassara, Basque (en) Fassara, Catalan (en) Fassara da Occitan (en) Fassara
Geography
EU-Spain.svg, LocationSpain.svg da Spain on the globe (Europe centered).svg
Area 505990 km²
Borders with Andorra, Portugal, Moroko, Faransa, Gibraltar, Arab League (en) Fassara, Muritaniya da Tarayyar Turai
Demography
Population 46,733,038 imezdaɣ. (2018)
Density 92.36 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+01:00 (en) Fassara, UTC+02:00 (en) Fassara, UTC±00:00 (en) Fassara da UTC+01:00 (en) Fassara
Internet TLD .es (en) Fassara
Calling code +34
Currency euro (en) Fassara
spain.info
Palacio de las Cortes, wurin zama na majalisar Hispania.
Tutar Hispania.
wani bangaren kasar spain

Hispania ko Ispaniya[1] ko Spain (da Turanci), ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Hispania tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 505,990. Hispania tana da yawan jama'a 46,468,102, bisa ga ƙidayar yawan jama'a a shekarar 2016. Hispania tana da iyaka da Faransa, Portugal kuma da Andorra. Babban birnin Hispania, Madrid ne.

Hispania ta samu yancin kanta a shekara ta 1479, saboda haɗewar daulocin Castilla da Aragon.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.