Madrid

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Shaharren gine-ginen Madrid.

Madrid [lafazi : /madrid/] shine babban birnin kasar Hispania. A cikin birnin Madrid akwai kimanin mutane 3,141,991 a kidayar shekarar 2015.