Birnin Ho Chi Minh

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Birnin Ho Chi Minh.

Birnin Ho Chi Minh (da harshen Vietnam: Thành phố Hồ Chí Minh) ko Saigon (da harshen Vietnam: Sài Gòn) birni ne, da ke a ƙasar Vietnam. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, Birnin Ho Chi Minh tana da yawan jama'a 8,611,100. An gina Birnin Ho Chi Minh a karni na sha bakwai bayan haihuwar Annabi Issa.