Akwa Ibom

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jihar Akwa Ibom
Sunan barkwancin jiha: Ƙasar alkawuran.
Wuri
Wurin Jihar Akwa Ibom cikin Nijeriya.
Ƙidaya
Harsuna Turanci, Ibibio, Annang, Eket and Oron
Gwamna Udom Gabriel Emmanuel (PDP)
An kirkiro ta 1987
Baban birnin jiha Uyo
Iyaka 7,081km²
Mutunci
2016 (ƙidayar yawan jama'a)

5,450,758
ISO 3166-2 NG-AK
Lambar motar akwa ibom
Shataletale mai ruwa a akwa ibom

Jihar Akwa Ibom na samuwa a ƙkasar Najeriya. Tana da yawan fili kimani na kilomita arabba’i 7,081 da yawan jama’a milyan biyar da dubu dari huɗu da hamsin da dari bakwai da hamsin da takwas (ƙidayar yawan jama'a shekara 2016). Babban birnin tarayyar jahar ita ce Uyo. Udom Gabriel Emmanuel shi ne gwamnan jihar tun zaben shekara ta 2015 har zuwa yau. Mataimakin gwamnan shi ne Moses Ekpo. Dattiban jihar su ne: Bassey Akpan, Godswill Akpabio da Nelson Effiong.

Jihar Akwa Ibom tana da iyaka da misalin jihohi uku ne: Abia, Cross River kuma da

Rivers.

[1]

Yanayin hanyoyin sufuri da kuma kasuwancin jama'a a akwa ibom

[2]

Daya daga cikin coci na farko a akwa ibom
Al'adun a akwa ibom

Kananan Hukumomi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihar Akwa Ibom nada Kananan Hukumomi (31). Sune:

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]


Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara