Vincent Enyeama

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Vincent Enyeama
Vincent Enyeama - Hapoel Tel-Aviv.JPG
ɗan Adam
jinsinamiji Gyara
ƙasar asaliNijeriya Gyara
sunaVincent Gyara
lokacin haihuwa29 ga Augusta, 1982 Gyara
wurin haihuwaKaduna Gyara
sana'aassociation football player Gyara
matsayin daya buga/kware a ƙungiyagoalkeeper Gyara
wasaƙwallon ƙafa Gyara
sport number1 Gyara
Vincent Enyeama a shekara ta 2014.

Vincent Enyeama (an haife shi ran ashirin da tara ga Agusta a shekara ta 1982), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Vincent Enyeama ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar kwallon kafa ta Enyimba daga shekara 2001 zuwa 2004, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Hapoel Tel Aviv (Isra'ila) daga shekara 2007 zuwa 2011, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lille (Faransa) daga shekara 2011.

Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.