Enyimba International F.C.

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Enyimba International F.C.
Bayanai
Iri ƙungiyar ƙwallon ƙafa
Ƙasa Najeriya
Mulki
Hedkwata Aba
Mamallaki Abiya
Tarihi
Ƙirƙira 1976

enyimbafc.net

Enyimba International Football Club ko kawai ace Enyimba, takasance kungiyar wasan kwallon kafa ce a Nijeriya wanda ke a garin Aba, dake Jihar Abia, Nijeriya. Kungiyar dai na buga wasanni ne a Nigerian Professional Football League. Sunan kungiyar dai tana ma'anar Giwar al'ummah ne a Harshen Igbo kuma sunan ne akewa garin na Aba lakabi dashi. An samar da kungiyar a 1976, kungiyar tayi suna a shekarun 2000s kuma ana ganin kungiyar a mafi nasarar kungiyar acikin Nigerian football clubs, wanda ta lashe kofin African Champions League har sai biyu, da Nigerian championships guda shida (6) da kuma Federation Cup guda hudu (4) tun daga 2001.