Ƙwallo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Kwallon kafa)
Kwallo
type of sport (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na ball game (en) Fassara da team sport (en) Fassara
Ƙasa da aka fara United Kingdom of Great Britain and Ireland
Hashtag (en) Fassara football da fussball
Gudanarwan football club (en) Fassara
Uses (en) Fassara football (en) Fassara
Kofin duniya 2006 kenan.
yara na wasa da kwallo

kwallon kafa wasa ne wanda ya samu karbuwa sosai a Duniya; an fara buga kwallon kafa tun a karni na goma, amma an kafa dokokin wasan a karshen karni na sha tara.

Gasa Kwallon Kaga[gyara sashe | gyara masomin]

  • William Kempster a gasar kofin duniya Wanda aka yi a shekarar 1966
    Akwai shahararrun wasannin kwallon kafa da ake gudanarwa a fadin duniya daban-daban, kamar gasar cin kofin kwallon duniya, gasar kwallo ta Olympics da sauran su.

Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.