Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
.
Kofin duniya 2006 kenan.yara na wasa da kwallo
Ƙwallon kafa wasa ne wanda ya samu karbuwa sosai a Duniya; an fara buga kwallon kafa tun a karni na goma, amma an kafa dokokin wasan a karshen karni na sha tara. Kasashe da dama sun samu damar lashe kambun kwallon kafa.
William Kempster a gasar kofin duniya Wanda aka yi a shekarar 1966Akwai shahararrun wasannin kwallon kafa da ake gudanarwa a fadin duniya daban-daban, kamar gasar cin kofin kwallon duniya, gasar kwallo ta Olympics da sauran su.