Kaduna (birni)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search

Kaduna birni ne, da ke a jihar Kaduna, a ƙasar Najeriya. Shi ne babban birnin jihar Kaduna. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2006, jimilar mutane dubu dari bakwai da sittin, amma bisa ga kimanta a shekarar 2017, jimilar mutane miliyan ɗaya da dubu dari huɗu. Birnin Kaduna kilomita dari biyu ne daga Abuja. Kaduna na akan kogin Kaduna ne.