Kaduna (kogi)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kaduna
mouth of the watercourseNijar Gyara
drainage basinlist of tributaries of the Niger Gyara
ƙasaNijeriya Gyara
coordinate location9°41′28″N 8°43′54″E, 8°44′30″N 5°48′5″E Gyara
Kaduna.png
Kogin Kaduna.

Kogin Kaduna da turanci River Kaduna na da tsawon kilomita 550. Mafarinta daga jihar Plateau, kilomita 29 a kudu a Jos, zuwa kogin Nijar a garin Muregi. Ta bi cikin birnin Kaduna da kuma garuruwan Zungeru da Wuya.