Neja (kogi)
Neja | |
---|---|
![]() | |
General information | |
Tsawo | 4,180 km |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Geographic coordinate system (en) ![]() | 9°04′56″N 10°43′24″W / 9.0822°N 10.7233°W |
Kasa | Benin, Gine, Mali, Nijar da Najeriya |
Hydrography (en) ![]() | |
Tributary (en) ![]() |
duba
|
Watershed area (en) ![]() | 2,117,700 km² |
Drainage basin (en) ![]() |
Q87063973 ![]() |
Tabkuna |
Kainji Lake (en) ![]() |
River source (en) ![]() | Gine |
River mouth (en) ![]() | Tekun Guinea |

Harkar kasuwanci a garin Boubon na bakin kogin neja a Jamhuriyar Nojar.
Kogin Neja wasu kan kirata da Kogin Nijar na da tsawon kilomita 4,180. Zurfinta arubba’in kilomita 2,117,700 a kasa. Matsakaicin saurinta 5,589 m3/s wanda ya bambanta daga saurin 500 m3/s zuwa 27,600 m3/s.[1] Mafarinta daga tsaunukan Gine, a kudu maso gabashin Gine. Kananan rafufukanta su ne kogin Bani, kogin Sokoto, kogin Kaduna da na kogin Benuwe. Ta bi cikin Mali, Nijar da Najeriya zuwa Tekun Atalanta wanda ta bi Neja Delta. Waɗannan biranen na samuwa a gefen kogin Neja: Tembakounda, Bamako, Timbuktu, Niamey.[2]