Benin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||
![]()
|
Benin, tana ɗaya daga cikin ƙasashen yamma a Afrika, kuma ita ƙaramar ƙasa ce, da can ana cimata dukome , a shekara ta 1894 ƙasar faransa ta mamaye ta har zuwa shekara ta 1960 sannan ta samu ƴancin kanta. Benin tayi iyaka da ƙasashe huɗu, sune; daga gabacin ta Najeriya, daga yammacin ta Togo, daga arewacin ta Nijar, daga arewa maso yammaci ta burkina faso, Benin ƙasa ce me tsawo daga kudanci zuwa arewaci (650 )km , kuma tsawanta daga gabance, zuwa yammace ( 110 ) km, harshen Faransanci shine yaren ƙasar, tana da yawan mutane kimanin (4,418,000 ) a shekara ta 1988, babban birnin ta cotono yawan mutanen ta sun kai (1050) , Benin tanada yaruka masu ɗinbun yawa ( fun, adja buriya hausa dande ) da suran su.
Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]
Mulki[gyara sashe | gyara masomin]
Arziki[gyara sashe | gyara masomin]
Wasanni[gyara sashe | gyara masomin]
Fannin tsaro[gyara sashe | gyara masomin]
Kimiya da Fasaha[gyara sashe | gyara masomin]
Sifiri[gyara sashe | gyara masomin]
Sifirin Jirgin Sama[gyara sashe | gyara masomin]
Sifirin Jirgin Kasa[gyara sashe | gyara masomin]
Al'adu[gyara sashe | gyara masomin]
Mutane[gyara sashe | gyara masomin]
Yaruka[gyara sashe | gyara masomin]
Abinci[gyara sashe | gyara masomin]
Tufafi[gyara sashe | gyara masomin]
Ilimi[gyara sashe | gyara masomin]
Addinai[gyara sashe | gyara masomin]
Musulunci[gyara sashe | gyara masomin]
Kiristanci[gyara sashe | gyara masomin]
Hotuna[gyara sashe | gyara masomin]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |