Senegal

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgSenegal
Senegaal (wo)
Flag of Senegal (en) Coat of arms of Senegal (en)
Flag of Senegal (en) Fassara Coat of arms of Senegal (en) Fassara

Take Le Lion rouge (en) Fassara

Kirari «Un Peuple, Un But, Une Foi»
«One People, One Goal, One Faith»
«Един народ, една цел, една вяра»
«Un pueblo, un objetivo, una fe»
«ߡߌ߬ߙߌ߲߬ߘߌ߬ ߞߋߟߋ߲߫ ߸ ߟߊ߬ߢߌߣߌ߲߫ ߞߋߟߋ߲߫ ߸ ߘߍ߲߬ߞߣߍ߬ߦߊ߬ ߞߋߟߋ߲߫»
«Un poble, un objectiu, una fe»
Suna saboda Kogin Senegal
Wuri
Senegal (orthographic projection).svg
 14°22′00″N 14°17′00″W / 14.36667°N 14.28333°W / 14.36667; -14.28333

Babban birni Dakar
Yawan mutane
Faɗi 15,850,567 (2017)
• Yawan mutane 80.57 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Faransanci
Wolof (en) Fassara
Badyara (en) Fassara
Balanta (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na Afirka ta Yamma
Yawan fili 196,722 km²
Wuri a ina ko kusa da wace teku Tekun Atalanta
Wuri mafi tsayi Népin Cliff (en) Fassara (531 m)
Wuri mafi ƙasa Tekun Atalanta (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi French West Africa (en) Fassara, Mali Federation (en) Fassara da French Community (en) Fassara
Ƙirƙira 1960
Tsarin Siyasa
Gangar majalisa National Assembly (en) Fassara
• President of Senegal (en) Fassara Macky Sall (en) Fassara (ga Afirilu, 2012)
• President of Senegal (en) Fassara Macky Sall (en) Fassara (14 Mayu 2019)
Ikonomi
Kuɗi West African CFA franc (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .sn (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +221
Lambar taimakon gaggawa 17 (en) Fassara da 18 (en) Fassara
Lambar ƙasa SN
Wasu abun

Yanar gizo gouv.sn

Senegal ƙasa ce, da ta ke a yammacin Afirka.[1] Senegal ta hada boda da Mauritaniya daga arewa,Mali daga gabas,Guinea daga kudu maso Arewacin kasan,sai kuma Guinea Bissau daga kudu-maso arewacin kasan.Kasar ta hada gaba ta gabar teku da kasar Cape Verde.Senegal na da hanyoyin sama da na ruwa kuma ana kiran garin da 'mashigin Afrika' saboda garin na gefen gaban tekun North Atlantic ocean.

[1][2][3] Birnin Dakar itace babban birnin Senegal kuma kasar ta sama yanci daga hannun Faransa a shekarar 1960.[4].

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

Yankin Senegal a yau ya kasance sashe daga cikin sashen tsohuwar garin Ghana da masarautar Djobouti kuma ya kasance muhimmin cibiyar kasuwanci na trans-sahara route.[4] Turawa suka fara mulkan kasan wanda Ingila ta fara, sai Faransa sai Portugal, sai kuma kasar Nadalands, daga baya Kasar faransa ta amsa mulkin a karshen karni na sha tara (19). Kasar Senegal ta kasance karkashin mulkin Faransa har zuwa shekarab 1960, lokacinda suka sama 'yanci a sa'linda marubuci, mahikayanci, Leopoldo Seghor ke mulki. Kasar ta sama 'yanci a matsayin yankin kasar Mali kafin ta sama cikakken 'yanci.

Wasu wajen tarihi na Senegal

Mulki[gyara sashe | Gyara masomin]

Kasar Senegal tana da tsarin mulki na "Semi-Presidential System". Wanda shugaban kasa ke kula da harkokin siyasan kasa tare da taimakon prime minista wanda shugaban kasa ke zaba.[5]Kasar Senegal na bin tsarin mulkin Faransa da shari'ar musuluncin kasar Senegal.

Arziki[gyara sashe | Gyara masomin]

Kasar Senegal kaman sauran kasashen Afrika na karanchin ci-gaba musamman a harkokin kasuwanci na zamani da masana'antu musamman na sarrafe-sarrafe da kere-kere na zamani. Tattalin arzikin kasar Senegal ya hada da:

i. Ma'adanun kasa: sun hada da ma'adanu da ake haqowa daga karkashi kasa. Kasar senegal suna arziki kamar na kifi, gyada, phosphate, karfen ore, gwala-gwalai da kuma titanium.[6]

ii. Noma da Kiwo: wannan ya kunshi harkokin noma da kiwo don samar da abinci ga kasa da kuma kasashen ketare don samar da kudin shiga. Kayan noma da kasar Senegal ke samarwa sun hada da; gyada, gero, masara, dawa, shinkafa, audiga, tumatir, kayan ganye, shanaye, kaji, aladu da kifaye.[5]

iii. Harkokin Kasuwanci (Shiga da Fitar hajoji)

Harkokin shiga da fitar hajoji wato (import & export) a kasar sun hada da; kayan abinci, man-fetur, aufiga da sauransu. Kayan da Senegal ke fitar wa sun hada da gyada, kifi, phosphates da sauransu. Kayan da suke shigar wa sun hada da; kayan abinci, lemunan sha, man-fetur da kayan amfanin yau da kullum.

Abokan huldar kasuwancinsu sun hada da kasar Mali wanda ke da kaso 12.8% na adadin kasuwancin, Kasar Swizaland 9.7%, india 5.9%, kot d buwa 5.1%, Brinin Sin (China) 5.1%, UAE (Qatar) 4.1, Faransa 4.1% (a 2015). Wannan su ne kasashen da Senegal ke kaiwa haja.[5]

har wayau kasan na shigo da kaya daga Faransa 17.9%, Chena 10%, Nijeriya 8.7%, Indiya 5.6%, Kasar Spaniya 4.9%, Nadalands 4.5% (2015).

v. Masarrafu/Masana'antu

kasar senegal tana da masana'antu na sarrafa kayan noma da kifi, sarrafa hakakken phosphate,

Hada taki, tace man-fetur

Wasanni Senegal

.

Wasanni[gyara sashe | Gyara masomin]

Daga daga cikin fitattun mutanen Senegal Sadio Mane dan kwallon kafa

Fannin tsaro[gyara sashe | Gyara masomin]

Kimiya da Fasaha[gyara sashe | Gyara masomin]

Sifiri[gyara sashe | Gyara masomin]

Sifirin Jirgin Sama[gyara sashe | Gyara masomin]

Sifirin Jirgin Kasa[gyara sashe | Gyara masomin]

Al'adu[gyara sashe | Gyara masomin]

Mutane[gyara sashe | Gyara masomin]

Kidaya da akayi na shekaran 2016 ya nuna cewa akwai adadin mutane miliyan 14.8 a Senegal.[5]Sun karu a shekara ta 2020 zuwa kimanin 16,515,000 wanda an kintata cewa zuwa shekarar 2030 zasu kai adadin mutum 19,909,000. Akasarin tsawon rayuwa na maza yana kaiwa shekaru 65.8yrs, mata kuma sukan kai shekaru 68.1.[4]Mafi yawanci 'yan Senegal suna yaren Wolof ne.

Yaruka[gyara sashe | Gyara masomin]

Kasar Senegal kaman sauran kasashen afrika tana da yaruka daban daban, amma mahimmin yare na gama gari shine Farasanci, sauran suka

hada da; yaren Wolof wanda suke da kaso 43% na mutanen kasan, Pular (wato Fulani da Peulh) da Tokulawa 23%, Sera 15%, Diyola (Jola) 3.7%, Mandingo (Madinka)3%, Soninke 1.1%, da kuma sauran yaruka wanda ke da kaso 19%.[5][6]

Abinci[gyara sashe | Gyara masomin]

Tufafi[gyara sashe | Gyara masomin]

Jihohi[gyara sashe | Gyara masomin]

 1. Dakar
 2. Diourbel
 3. Fatick
 4. Kaffrine
 5. Kaolack
 6. Kédougou
 7. Kolda
 8. Matam
 9. Saint-Lious
 10. Séidhou
 11. Tambacounda
 12. Thiès
 13. Ziguinchor

Ilimi[gyara sashe | Gyara masomin]

Akwai manyan Malamai a kasar Senegal irinsu Sheikh Ibrahim Niass.

Addinai[gyara sashe | Gyara masomin]

Senegal kaman kowace kasa tana da mutane masu addinai daban-daban kaman haka; musulunci wanda suka fi kowa yawa a kasan, kiristanci da addinan gargajiya.[5]

Musulunci[gyara sashe | Gyara masomin]

Mafi akasarin mutanen Senegal musulmai ne wanda suka kwashe kashi 95% na mutanen kasar.[5] suna da Shahararen malamai kaman irin Shehu Ibrahim inyass khalifan Shehu Ahmadu Tijjani radiyallahu ta'ala anhu.

Kiristanci[gyara sashe | Gyara masomin]

Mabiya addinin kiristanci na da karancin mabiya a Senegal wanda suka kwashe kaso 4% na mutanen kasan.

Addinan Gargajiya

Mabiya addinan gargajiya kadan ne a kasar senegal wanda suka kwashe karamin kashi 1% na mutanen kasar.

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]

Taswirar Senegal
Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

 1. 1.0 1.1 https://www.britannica.com/place/Senegal
 2. https://www.bbc.com/news/world-africa-14093813
 3. https://education.stateuniversity.com/pages/1309/Senegal-HISTORY-BACKGROUND.html
 4. 4.0 4.1 4.2 "Senegal | Culture, History, & People". Encyclopedia Britannica. Retrieved 30 April 2021.
 5. 5.0 5.1 5.2 5.3 5.4 5.5 5.6 nationsonline.org, klaus kästle-. "Senegal - Country Profile - Nations Online Project". www.nationsonline.org. Retrieved 3 May 2021.
 6. 6.0 6.1 "Senegal | Facts, History & News". www.infoplease.com. Retrieved 3 May 2021.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.