Gini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Jamhuriyar Gine
Flag of Guinea.png Coat of arms of Guinea-new.svg
LocationGuinea.png
yaren kasa faransanci
baban birne Conakry
shugaban kasa Alpha Condé
firaminista Mamady Youla
fadin kasa 245 857 km2
yawan mutane kasar 13 246 049
wurin zaman mutane 53 h./km2
samun inci kasa daga Faransa

2 octoba 1958
kudin kasa faranc (GNF)
kudin da yake shiga kasa A shikara 18،680،000،000(112)$
kudin da kuwane mutun yake samu A shikara 2،100$
banbancin lukaci +0UTC
rane +0UTC
ISO-3166 (Yanar gizo) .GN
lambar wayar taraho ta kasa da kasa 224

Gine ko Jamhuriyar Gine ko Gine-Conakry (da Faransanci: Guinée ko République de Guinée ko Guinée-Conakry), kasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Gine tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 245,857. Gine tana da yawan jama'a 13,246,049, bisa ga jimillar 2017. Gine tana da iyaka da Gine-Bissau, da Senegal, da Sierra Leone, da Liberiya, da Mali kuma da Côte d'Ivoire. Babban birnin Gine, Conakry ne. Shugaban kasar Gine Alpha Condé (lafazi: /Alfa Konde/) ne.

Gine ta samu yancin kanta a shekara ta 1958, daga Faransa.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe