Namibiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jamhuriyar Namibiya (ha)

Republik Namibia

Flag of Namibia.svg Coat of arms of Namibia.svg
(tutar Namibiya) (lambar gwamnar Namibiya)
yaren kasa Turanci, Jamus
baban bire Windhoek
tsarin gwamna Jamhuri
shugaban kasa Hage Geingob
firaminista Nickey Iyambo
fadin kasa 825,615 km
ruwa% ??
yawan mutane 2,113,077(2011)
wurin da mutane suke da zama 2,4km²
samun incin kasa 21 Maris 1990
kudin kasa Namibian dollar
kudin da yake shiga kasa Ashekara $11,765 biliyan
kudin da mutun daya yake samu A shekara 5.073$
banbancin lukaci +1(UTC)
banbancin lukaci +2(UTC)
lambar Yanar gizo NA
lambar wayar taraho ta kasa da kasa +264

Namibiya kasar ce da ke kudancin Afirka. Koma tayi Eyaka da tekun atlantik da ga yamma, sai zambiya da Angola da ga Arewa, Botswana da ga gabas, Afrka ta kudu da ga Kudu da koma gabas, Nambiya, ta samu yancin kanta ne da ga kasar Afrka ta kudu, A shiekara ta 21,march, 1990,Babban birnin kasar shiene, Windhoek.

Nambiya tana cikin gungiyan United nations (UN) da gungiyan Cigaban kasashan Afrka, (S A D C) koma tanacikin gunyin kasashan Afirka (AU) koma tanacikin kasashan busasu, sabotana a saharah [1]
Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.