UN

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Majalisar Dinkin Duniya

Majalisan Dinkin Duniya ko kuma (UN) ta kasance Kungiyace na hadin gwiwan kasashen Duniya domin samar da Zaman lafiya da kuma Tsaro a fadin duniya, don kuma samar da kawance a tsakanin kasashe.[1] Babban Cibiyar su na Kasan Amurka a New York City.[2] [3] [4][5][6]

Bangarori[gyara sashe | Gyara masomin]

Majalisar Dinkin Duniya (MDD) nada muhimman bangarori guda shida;

Muhimman Bangarori na Majalisar Dinkin Duniya [7]
Babban dakin taro na Majalisar
- Zauren da kowacce kasa mama ta MDD zata yi jawabin ta (kowacce kasa na da kuri'a daya) -
Sakateriyar MDD
- Gini na masu gudanarwar MDD - Shugabanta shene ake kira Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya. -
Babbar kotun Kasa da Kasa ta MDD
- Kotun dake hukunta masu manyan aiyukan yaki (wadda ke a birnin Hague) -
UN General Assembly hall
Headquarters of the UN in New York City
International Court of Justice
 • Tana yanke hukunci kan karin sabbin mambobi
 • ta tsara kasafi
 • ita ke da alhakin zabar kasashe mambobin da ba na dindindin ba, gaba daya mambobin hukumar gudanar da harkokin tattalin arziki da walawala, da kuma manyan alkalan babbar kotun MDD
 • taimaka ma sauran bangarori na MDD, misali wajen shirya taruk, harhada rahotanni, shirya kasafi
 • ita ke zabar babban sakatare janar na MDD, wanda ake zabansa bisa domin gudanarwa na tsawon shekaru biyar.
 • bayan hedikwatar ta a birnin New York akwai wasu kuma rassan ta a biranen Geneva, Nairobi da Vienna
 • Ita ke yanke hikincin amincewa da samuwar yancin wata kasa
 • tana zabar alkalai 15 na MDD zuwa ysawon shekatu tara.
Hukumar tsaro ta MDD
- Domin gudanar da harkokin tsaro na kasa da kasa -
Hukumar tattalin arziki da walwala ta MDD
- Domin gudanar da harkokin tattalin arziki da walawala na kasa da kasa -
Hukumar amintattu ta MDF
- A halin yanzu wannan hukumar bata aiki -
UN security council
UN Economic and Social Council
UN Trusteeship Council
 • tana da alhakin samar da zaman lafiya tsakanin kasashen duniua
 • tana da cikakkken iko na yin tila wajen samar da zaman lafiya
 • tana da mambobi 15: akwai biyar mafiya karfin fada aijihas 15 members: (Sin, Rasha, Faransa, the Birtaniya da Amurika), da sauran zababbbun mambobi guda goma
 • tana da alhakin kawo hadin gwuiwa domin bunkasa tattalin arziki (daga darajar tafiyar da kyakkyawar rayuw, waraware matsalokin tattalin arziki, matsalar lafiya) sai kuma (bunkasa muyintaka, ilimi, da yancin dan'adam)
 • tana da mambobi 54
 • an kirkireta ne domin kawo karshen mulkin mallaka
 • tabar aiki tun 1994, biyo bayan samun yancin kasar (Namibia) a 1990

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

 1. "Charter of UN Chapter I". www.un.org (in English). 2015-06-17. Archived from the original on 28 October 2017.  Unknown parameter |access-date= ignored (help); Unknown parameter |url-status= ignored (help); Unknown parameter |df= ignored (help)
 2. "Nat Geo UN". www.nationalgeographic.org. 2012-12-23. Archived from the original on 27 April 2017.  Unknown parameter |access-date= ignored (help); Unknown parameter |url-status= ignored (help); Unknown parameter |df= ignored (help)
 3. "UN Objectives". www.un.org (in English). Archived from the original on 22 November 2018.  Unknown parameter |access-date= ignored (help); Unknown parameter |url-status= ignored (help); Unknown parameter |df= ignored (help)
 4. "UN Early years of the Cold War". peacekeeping.un.org. Archived from the original on 22 November 2018.  Unknown parameter |df= ignored (help); Unknown parameter |access-date= ignored (help); Unknown parameter |url-status= ignored (help)
 5. "UN Decolonization". www.un.org. 2016-02-10. Archived from the original on 22 November 2018.  Unknown parameter |access-date= ignored (help); Unknown parameter |url-status= ignored (help); Unknown parameter |df= ignored (help)
 6. "Post Cold War UN". peacekeeping.un.org. Archived from the original on 22 November 2018.  Unknown parameter |df= ignored (help); Unknown parameter |access-date= ignored (help); Unknown parameter |url-status= ignored (help)
 7. Charter of the United Nations - Chapter III (Organs)