Itofiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgItofiya
Flag of Ethiopia (en) Emblem of Ethiopia (en)
Flag of Ethiopia (en) Fassara Emblem of Ethiopia (en) Fassara

Take March Forward, Dear Mother Ethiopia (en) Fassara

Kirari «Land of origins»
Wuri
Ethiopia on the globe (Africa centered).svg
 9°N 40°E / 9°N 40°E / 9; 40

Babban birni Addis Ababa
Yawan mutane
Faɗi 104,957,438 (2017)
• Yawan mutane 95.04 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Amharic (en) Fassara
Labarin ƙasa
Bangare na East Africa (en) Fassara
Yawan fili 1,104,300 km²
Wuri mafi tsayi Ras Dashen (en) Fassara (4,533 m)
Wuri mafi ƙasa Danakil Depression (en) Fassara (−125 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Patron saint (en) Fassara Saint George (en) Fassara
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya
Majalisar zartarwa Government of Ethiopia (en) Fassara
Gangar majalisa Federal Parliamentary Assembly (en) Fassara
• President of Ethiopia (en) Fassara Sahle-Work Zewde (25 Oktoba 2018)
• Prime Minister of Ethiopia (en) Fassara Abiy Ahmed (ga Afirilu, 2018)
Ikonomi
Kuɗi birr (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo .et (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +251
Lambar taimakon gaggawa 911 (en) Fassara, 907 (en) Fassara, 939 (en) Fassara da 991 (en) Fassara
Lambar ƙasa ET

Jamhuriyar Tarayyar Isofiya da turanci Ethiopia da harshen amhare ( ኢትዮጵያ ) ada an santa da suna habasha, kasa ce dake a kudancin Afirka. Ta kasance 'yantacciyar kasa ce wadda turawan mulkin mallaka basu mulke ta ba har zuwa shekara ta 1936 sai sojojin Italiya suka fada cikin kasar amma 'yan kasar suka yi taron-dangi da sojojin Birtaniya suka kori sojojin Italiya a shekara ta 1941 amma batasamu 'yancin kanta ba sai da kasar ingila tasa mata hannu a shekara ta 1944.

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

a cikin karni na bakwai kafin haifuwar Annabi Isah habashawa sun musu masarawta Aksum a gefan kogin maliya baban birnita Aksum a yanzu ansanta da Eritrea kuma a shikara ta 500 kamin haifuwa annabi Isah manoma da 'yan kasuwanci da suka zo daga kasashen larabawa suka hadu suka yi musu yare daya kuma suka dai-dai ta rubutun su , a tsakiyar karni na hudu se sarki Izana ya shiga tare da 'yan cerci ta Misra , a karni na bakwai bayan haifuwar annabe isah kogin maliya yazama ahanun musulme , se Aksum ta rasa kasuwancin ta da alakar ta da taikun Indiya, a karni na goma se masarautar Aksum ta ruguje tazama tare da wane cerci na Ethiopia a shekara ta 800 bayan haifuwar annabi Isah manoma suka kama biya inshura ga gwamnato kuma suna gina curci curcin da suka fadi har yanzo da sauran su , ada Ethiopia ma'nata konanar foska ko bakar foska

habasha da musulimci[gyara sashe | Gyara masomin]

kasar habasha ita ci kasa ta farko da ta kare musulmin farko da su ka tsira daga arnawan makka da da kyakyawar dankantakar da take tsakanin musulme da habasha a zamanin manzon allah amma ta soma wargajewa tsakanin habasha da kasashin musulimci a zamanin Umar dan khaddab yardar allah ga reshi , a wannan lukacin habashawa suka yi ruwan bamabamai a tashar jirgin ruwa ta jidda kasar saudiyya abin da yasa musulme suka maida martani.

A shikara ta 83 ta hijira musulme suka kama wane birne a kusa da habasha dan su ringa lura da habashawa , a shekara ta 1510 bayan haifuwar annabi Isah sarauniyar habasha ta aika manzo na musannan zuwa ga aiman wail sarkin Burtugal dan saboda ya ci musulme da yaki a taikun Indiya ta nemi hadin kai daga wajan shi dan ya turumata da sojoji ta yaki makka se yayadda da maganarta ya turumata sojoje masu dumbin yawa ko da haka musulme sun ci su da yaki sun kashe musu baban habsan sojojin su , amma duk da haka musulme basusamu dama ba sun shiga habasha ba

Addinai[gyara sashe | Gyara masomin]

  • 40% kirista
  • 45% musulunci
  • 10% brutustan
  • 5% yahudawa da wa yanda basuda addini


kasashen da suke makotantaka dajihuhin Ethiopia

Iyaka[gyara sashe | Gyara masomin]

Ethiopia tana daya daga cikin kasashe da suke gabashin afrika tana makotantaka da kasashe biyar sune :-

  • daga arewa maso gabashi Jibuti

Jihohin kasar[gyara sashe | Gyara masomin]

Bizunga ya Itiopia.

kuma tanada jihohi goma sha daya ko wace jiha da sunan kabila mafi yawa sone:-

game da haka sunada bine biyu na masamman yaren amhari sune Adis ababa da dira dawa

Hotuna[gyara sashe | Gyara masomin]


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe