Ethiopia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Habasha
sovereign state, ƙasa, landlocked country
bangare naEast Africa Gyara
farawa5 Mayu 1941 Gyara
short name🇪🇹 Gyara
yaren hukumaAmharic Gyara
takeMarch Forward, Dear Mother Ethiopia Gyara
nahiyaAfirka Gyara
ƙasaHabasha Gyara
babban birniAddis Ababa Gyara
coordinate location9°0′0″N 40°0′0″E Gyara
coordinates of easternmost point8°0′4″N 48°0′3″E Gyara
coordinates of northernmost point14°52′48″N 37°54′0″E Gyara
coordinates of southernmost point3°24′14″N 39°33′9″E Gyara
coordinates of westernmost point7°56′41″N 32°59′53″E Gyara
geoshapeData:Ethiopia.map Gyara
highest pointRas Dashen Gyara
lowest pointDanakil Depression Gyara
tsarin gwamnatifederal republic Gyara
fadar gwamnati/shugaban ƙasaPresident of Ethiopia Gyara
shugaban ƙasaSahle-Work Zewde Gyara
office held by head of governmentPrime Minister of Ethiopia Gyara
shugaban gwamnatiAbiy Ahmed Gyara
majalisar zartarwaGovernment of Ethiopia Gyara
legislative bodyFederal Parliamentary Assembly Gyara
central bankNational Bank of Ethiopia Gyara
located in time zoneUTC+03:00, East Africa Time Gyara
kuɗiEthiopian birr Gyara
IPA transcriptionɛtɪˈuːpɪɑ Gyara
an wallafa aOttův slovník naučný Gyara
tutaflag of Ethiopia Gyara
kan sarkiEmblem of Ethiopia Gyara
driving sidedama Gyara
has qualitynot-free country Gyara
patron saintSaint George Gyara
top-level Internet domain.et Gyara
mobile country code636 Gyara
country calling code+251 Gyara
trunk prefix0 Gyara
lambar taimakon gaggawa911, 907, 939, 991 Gyara
geography of topicgeography of Ethiopia Gyara
tarihin maudu'iHistory of Ethiopia Gyara
Dewey Decimal Classification2--63 Gyara
licence plate codeETH Gyara
maritime identification digits624 Gyara
Unicode character🇪🇹 Gyara

Jamhuriyat Ethiopia dayaransu wannan sunan ethiopia ne da yaren su amhare( ኢትዮጵያ ) ada ansanta da habashatanada tarihime tsauw da samun incin kanta ,turawan mulkin mallaka busumamaye ta ba har zuwa shikara ta 1936 se sojojin Italiya suka fada cikin Ethiopia amma 'yan Ethiopia suka yi taran dange da sojojin Birtaniya suka kori sojojin Italiya a shikara ta 1941 amma batasamu incin kanta ba he da anjila ethiop yasa hannu a shikara ta 1944.

Tarihi[gyara sashe | Gyara masomin]

a cikin karne na bawai kamon haifuwar anabe Issa habashawa sun musu masarawta Aksum a gefan kugin maliya baban birnita Aksum a yanzu ansanta da Eritrea kuma a shikara ta 500 kamin haifuwa annabi Issa manuma da 'yan kasuwanci da suka zo daga kasashin larabawa suka hadu suka yi musu yare daya kuma suka daidai ta rubutun su , a tsakiyar karne na hudu se sarki Izana ya shiga tare da 'yan cerci ta Misra , a karne na bakwai bayan haifuwar annabe issa kugin maliya yazama ahanun musulme , se Aksum ta rasa kasuwancin ta da alagar ta da taikun Indiya, a karne na goma se masarautar Aksum ta ryguje tazama tare da wane cerci na Ethiopia a shikara ta 800 bayan haifuwar annabi Issa manoma suka kama biya inshura ga gwamnato kuma suna gina curci curcin da suka fadi har yanzo da sauran su , ada Ethiopia ma'nata konanar foska ko bakar foska

habasha da musulimci[gyara sashe | Gyara masomin]

kasar habasha ita ci kasa ta farko da ta kare musulmin farko da su ka tsira daga arnawan maka do da kyakyawar dankantakar da take tsakanin musulme da habasha a zamanin manzon allah amma ta suma wargajiwa tsakanin habasha da kasashin musulimci a zamanin Umar dan khtab yardar allah ga reshi , a wannan lukacin habashawa suka yi ruwan bamabai a tashar jirgin ruwa tajida ( kasar sudiya ) abin da yasa musulme suka maida martane .

A shikara ta 83 ta hijira musulme suka kama wane birne a kusa da habasha dan su ringa lura bda habashawa , a shikara ta 1510 bayab haifuwar annabi Issa sarauniyar habasha ta aika manzo na musannan zuwa ga aiman wail sarkin Burtugal dan saboda ya ci musulme da yaki a taikun Indiya tane me hadin kai daga wajinshi dan yaturumata da sojoji tayaki maka se yayada da maganarta ya turumata sojoje masu don bin yawa ko da haka musulme sun ci su da yaki sun kashe musu baban habsan sojojin su , amma do da haka musulme basusamu dama ba sun shiga habasha ba

Addinai[gyara sashe | Gyara masomin]

  • 40% kirista
  • 45% musulimci
  • 10% brutustan
  • 5% yahudawa da wa'yanda basoda a'dine


kasashin da suke makutantaka dajihuhin Ethiopia

Iyaka[gyara sashe | Gyara masomin]

Ethiopia tana daya daga cikin kasashi da suke gabascin afrika tana makutantaka da kasashi biyar sune :-

  • daga arewa maso gabasci Jibuti

Jihuhin kasar[gyara sashe | Gyara masomin]

Bizunga ya Itiopia.

kuma tanada jihuhi goma sha daya ko waci jiha da sunan kabila mafe yawa sone:-

game da haka sunada bine biyu na masamman yaren amhari sune Adis ababa da dira dawa


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe