Sahle-Work Zewde

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Sahle-Work Zewde
Sahle-Work Zewde.jpg
ɗan Adam
jinsimace Gyara
ƙasar asaliHabasha Gyara
sunan asaliሳህለወርቅ ዘውዴ Gyara
lokacin haihuwa21 ga Faburairu, 1950 Gyara
wurin haihuwaAddis Ababa Gyara
sana'aɗan siyasa, diplomat Gyara
employerMajalisar Ɗinkin Duniya, Taraiyar Afirka, Intergovernmental Authority on Development Gyara
muƙamin da ya riƙePresident of Ethiopia Gyara
makarantaUniversity of Montpellier Gyara
jam'iyyaindependent politician Gyara

Sahle-Work Zewde (lafazi: /salework/) jakadan da 'yar siyasan ƙasar Habasha ce. An haife ta a ran 21 ga Fabrairu a shekara ta 1950 a Addis Ababa, Habasha.

Sahle-Work Zewde shugaban ƙasar Habasha ce daga shekarar 2018 (bayan Mulatu Teshome).