Addis Abeba

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Globe icon.svgAddis Abeba
አዲስ አበባ (am)
Finfinne (om)
Emblem of the Addis Ababa City Administration.svg
Addis abeba meskele square.jpg

Wuri
 9°01′38″N 38°44′13″E / 9.0272°N 38.7369°E / 9.0272; 38.7369
Ƴantacciyar ƙasaHabasha
Babban birnin
Habasha (1975–)
Yawan mutane
Faɗi 3,041,002 (2012)
• Yawan mutane 5,770.51 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili 526.99 km²
Altitude (en) Fassara 2,355 m
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 1886
Tsarin Siyasa
• Shugaban gwamnati Diriba Kuma (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 11
Lamba ta ISO 3166-2 ET-AA
Wasu abun

Yanar gizo addisababacity.gov.et


Addis Abeba ko Addis Ababa birni ne, da ke a ƙasar Ethiopia. Shi ne babban birnin ƙasar Ethiopia. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2017, jimilar mutane 4,567,857 (miliyan huɗu da dubu dari biyar da sittin da bakwai da dari takwas da hamsin da bakwai). An gina birnin Addis Ababa a shekara ta 1886.