Jump to content

Moroko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Morocco)
Moroko
المملكة المغربية (ar)
ⵜⴰⴳⵍⴷⵉⵜ ⵏ ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ (zgh)
Flag of Morocco (en) Coat of arms of Morocco (en)
Flag of Morocco (en) Fassara Coat of arms of Morocco (en) Fassara

Basilica of Volubilis (en) Fassara

TakeCherifian Anthem (en) Fassara

Kirari«الله، الوطن، الملك»
«Gwlad, Mamwlad, y Brenin»
«ⴰⴽⵓⵛ, ⴰⵎⵓⵔ, ⴰⴳⵍⵍⵉⴷ»
Suna sabodaMarrakesh, Yamma, Mauri people (en) Fassara da Fas
Wuri
mapframe: Title "Lua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'..map" is not a valid map data page
 32°N 6°W / 32°N 6°W / 32; -6
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.

Babban birniRabat
Yawan mutane
Faɗi36,828,330 (2024)
• Yawan mutane82.47 mazaunan/km²
Home (en) Fassara9,275,038 (2024)
Demonym (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Harshen gwamnatiLarabci
Standard Moroccan Tamazight (en) Fassara
AddiniMusulunci
Labarin ƙasa
Yawan fili446,550 km²
Wuri a ina ko kusa da wace tekuBahar Rum, Tekun Atalanta da Yankin Gibraltar
Wuri mafi tsayiJbel Toubkal (en) Fassara (4,167 m)
Wuri mafi ƙasaSebkha Tah (en) Fassara (−55 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
MabiyiSpanish protectorate in Morocco (en) Fassara, Kariyar Faransa a Maroko da Spanish Sahara (en) Fassara
Ƙirƙira789
1549
1631
2 ga Maris, 1956:  (Kariyar Faransa a Maroko)
7 ga Afirilu, 1956:  (Spanish protectorate in Morocco (en) Fassara)
Ranakun huta
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnaticonstitutional monarchy (en) Fassara
Majalisar zartarwaCabinet of Morocco (en) Fassara
Gangar majalisaParliament of Morocco (en) Fassara
• King of Morocco (en) FassaraMohammed VI of Morocco (en) Fassara (23 ga Yuli, 1999)
• Prime Minister of Morocco (en) FassaraFatima Ezzahra El Mansouri (mul) Fassara (29 Satumba 2026)
Majalisar shariar ƙoliSupreme Court of Morocco (en) Fassara
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara142,866,583,125 $ (2021)
KuɗiDirham na Morocco
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Suna ta yanar gizo.ma (mul) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho+212
Lambar taimakon gaggawa15 (en) Fassara, 19 (en) Fassara, *#06# da 177 (en) Fassara
Lambar ƙasaMA
Wasu abun

Yanar gizomaroc.ma…
Youtube: UC7zr0TKchUJyJ7D8u5gK7HQ Edit the value on Wikidata
moroko
tsaunuka masu zubar da ruwa a moroko

Maroko ko Magrib Larabci المغرب , (Al-Magrib) (ma'ana mafadar rana ko yamma). A yaren Abzinawa, kuma ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ Faransanci Moroc, cikaken sunan ƙasar shine Masarautar Maroko. da yaren Abzinanci ko kuma Berber ⵜⴰⴳⵍⴷⵉⵜ ⵏ ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ da Larabci kuma المملكة المغربية‎ Al-mamlaka al-magrabiyya ƙasa ce dake bin tsarin mulkin salon sarauta dake Arewacin Afrika. Ƙasa ce ta asalin yan ƙabilar Abzinawa.

Ƙasar Maroko ta kasance tana da dogayen tsaunuka da kuma Sahara. Ƙasar ta yi iyaka da tekun mediterranean daga Arewaci, sai kuma tekun Atlantic daga yamma, sai kuma wajen ƙasar tayi iyaka da ƙasar Aljeriya daga Gabas.

Sarki Muhammad na moroko a ƙarnin baya

Al'ummar ƙasar Maroko sun kai kimanin miliyan talatin da bakwai (37 million) kuma tana da adadin fadin ƙasa kimanin da yakai kilomita (710,550) Archived 2022-02-15 at the Wayback Machine (sukwaya mil 172 410). Babban birnin tarayyar ƙasar shine Rabat, kuma birni mafi girma a ƙasar shine Kasablanka. Sauran birane masu girma sun haɗa da Marrakeah, Tangier, Sale, Fea da kuma Meknes.[1][2]

Hasumiyar Hassan a Rabat (Morocco)
wasu kofofin moroko a wani karni
Kayan abincin na ganye na moroko

Yaren Berber ko Abzinanci shine babban yare kuma mai asali a ƙasar kafin Larabci da ya shigo bayan mamayar da larabawa sukayi ma ƙasar. Musulunci ne babban addini na kasar.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe