Rabat
Appearance
Rabat | |||||
---|---|---|---|---|---|
رباط (ar) | |||||
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Constitutional monarchy (en) | Moroko | ||||
Region of Morocco (en) | Rabat-Salé-Kénitra (en) | ||||
Prefecture of Morocco (en) | Rabat Prefecture (en) | ||||
Babban birnin |
Moroko (1956–)
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 572,717 (2014) | ||||
• Yawan mutane | 4,853.53 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Larabci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Imperial cities of Morocco (en) | ||||
Yawan fili | 118 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Bou Regreg (en) da Tekun Atalanta | ||||
Altitude (en) | 135 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1146 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
• Gwamna | Fatiha El Moudni (en) (2024) | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Lambar aika saƙo | 10000–10220 | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | 537 |
Rabat birni ne, da ke a lardin Rabat-Salé-Kénitra, a ƙasar Maroko. Shi ne babban birnin Maroko da kuma babban birnin lardin Rabat-Salé-Kénitra. Bisa ga jimillar shekarar 2014, akwai mutane miliyan huɗu da dubu dari biyu da saba'in da dari bakwai da hamsin (577 827) a Rabat. An gina birnin Rabat a karni na sha biyu bayan haifuwan Annabi Isa.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Jirgin kasa a birnin
-
Cibiyar Wasika da Sadarwa ta Kasa
-
Birnin
-
Rabat Moroko
-
Ginin Majalisar Kasar
-
Bankin Al-Maghrib, Rabat
-
Royal Palais, Rabat
-
Ginin kasuwanci
-
Masallacin Ahl Fas
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.