Moroko

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Masarautar Maroko
Flag of Morocco.svg Coat of arms of Morocco.svg
250px
Taken Kasa:

Zaman lafiya,Haɗin kai da kuma Ci gaba

Yaren Kasa Larabci Abzinanci
Babban Birni Rabat
Ƙabila 99% abzinawa 1% saura
Yawan Mutane Kidayar Satumba 2014, 33,848,242 Sarki Muhammad VI
Fira minista Saadeddeen Orthmani
Tarihin Kafuwar kasa da samun yanci masarautar farko ta Mauri Mooriah 225 kafin haihiwar annabi Isah

Daular Idrisid Shekara ta 788M. Daular Alaouite shekara ta 1631M. Samun yanci 7 Afrilu 1956

Addinin kasa Musulunci Sunni Islam
Tuki dama
Lokaci GMT +1
Lambar kiran Waya na Kasar Waje +212
Yanar gizo .ma

Maroko ko Moroko Larabci المغرب , (Al-Magrib) (ma'ana mafadar rana ko yamma). A yaren Abzinawa kuma ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ Faransanci Moroc, cikaken sunan kasar shine Masarautar Maroko da yaren Abzinanci ko kuma Berber ⵜⴰⴳⵍⴷⵉⵜ ⵏ ⵍⵎⵖⵔⵉⴱ da Larabci kuma المملكة المغربية‎ Al-mamlaka al-magrabiyya Kasace dake bin tsarin mulki salon sarauta dake Arewacin Afrika. Kasace ta asalin yan kabilar Abzinawa. Kasr Maroko kasace dake da dogayen tsaunuka da kuma Sahara.

Al'umar kasar Maroko yakai kimanin miliyan 33.8 kuma tana da adadin fadin kasar da yakai kilomita 446,550 (sukwaya mil 172 410). Babban birnin taraiya shine Rabat, kuma birni mafi girma shine Kasablanka. Sauran birane masu girma sun hada da Marrakeah, Tangier,Sale, Fea da kuma Meknes.

Yaren Berber ko Abzinanci shine babban yare kuma mai asali a kasar kafin Larabci da ya shigo bayan mamayar da larabawa sukayi ma kasar. Musulunci ne babban addini na kasar.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan ƙasida guntu ne: yana buƙatar a inganta shi, kuna iya gyarashi.