Abzinawa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Abzinawa
ƙabila
subclass oftribe Gyara

Abzinawa (Turanci Berber) kabila ce da suke a yankin Kudancin Afrika, musamman ma a kasahen Morocco, Aljeriya, Tunisiya da Nijar, hakanan ana samun su ma a Faransa. Abzinawa Bororo ne kuma masu arzikin filaye. Akasari Abzinawa Musulmai ne.

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]