Burkina Faso

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kasar burkina faso

Burkina Faso ƙasa ce dake yankin yammacin Afirka. A da chan ana kiranta da suna "Upper Volta",Kasar Faransa suka mulki Burkina Faso. Kuma ƙasar ta samu 'yanci kanta a shekara ta Alif 1960. Birnin Ouagadougou ne babban birnin ƙasar. A ƙidaya da akayi a shekara ta 2005 ya nuna cewa ƙasar Burkina faso na da kimanin mutane 13,228,000 suke zaune a ƙasar. Kasar Burkina faso ta haɗa boda da ƙasar Mali daga arewa maso yamma, kasar Nijar daga arewa maso gabas, ƙasar Benin tafarkin kudu maso gabacin kasar, sai kuma Ƙasar Togo da Ghana daga kudancin kasar, akwai kuma ƙasar côte ƊIvoire wanda ke yankin kudancin kasar. Ana kiran mutane 'yan asalin kasar Burkina faso da suna "Burkinabé" (furuci burr-KEE-na-bey).


Tarihi[gyara sashe | gyara masomin]

Wasu mayakan Burkina Faso a karnin baya
Avenue Burkina faso

Tarihi ya nuna cewa ada can, a tsakanin ƙarni na Goma sha biyar zuwa ƙarni na sha-shida al'umma daga mutanen da ake kira Dogon sun zauna a yankin arewacin da arewa-maso-yammacin Burkina faso. A cikin nasara sai Faransa ta karbi mulkin mallaka daga hannun masu mulkin Burkina faso. Bayan Yakin duniya II (na biyu), ƙasar ta yi kira bisa kogin volta. A shekara ta 1960, bisa kogin volta ta yantacciyar daga Faransa. A shekara ta 1984, an canza sunan ƙasar zuwa Burkina faso.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe