Eritrea

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Taswirar Iritiriya.
Tutar Iritiriya.

Eritrea (lafazi: /eritereha/) ko Iritiriya ko Jihar Iritiriya (da Tigiriniyanci: ኤርትራ), kasa ne, da ke a nahiyar Afirka. Iritiriya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 117,600. Iritiriya tana da yawan jama'a 4,954,645, bisa ga jimillar 2016. Iritiriya tana da iyaka da Ethiopia, da Sudan kuma da Jibuti. Babban birnin Iritiriya, Asmara ne.

Shugaban kasar Iritiriya Isaias Afwerki (lafazi: /isayas afwereki/) ne.

Iritiriya ta samu yancin kanta a shekara ta 1993, daga Ethiopia.


Afirka
Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cadi | Cape Verde | Côte d'Ivoire | Eritrea | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Lesotho | Libya | Laberiya | Madagaskar | Mali | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Senegal | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Swaziland | Tanzaniya | Togo | Tsakiyan Afirka | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe