Isaias Afwerki
Appearance
19 Mayu 1993 - | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Asmara, 2 ga Faburairu, 1946 (80 shekaru) | ||
| ƙasa | Eritrea | ||
| Ƴan uwa | |||
| Abokiyar zama | Arsema Mehari (mul) | ||
| Karatu | |||
| Makaranta | Jami'ar Addis Ababa | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa, shugaba da shugaban ƙasar | ||
| Kyaututtuka | |||
| Aikin soja | |||
| Ya faɗaci | Yakin 'yancin kai na Eritriya Yaƙin basasar Kasar Habasha Hanish Islands conflict (en) Eritrean Civil Wars (en) Eritrean–Ethiopian War (en) Djiboutian–Eritrean border conflict (en) | ||
| Imani | |||
| Addini | monophysitism (en) Cocin Orthodox na Eritrea | ||
| Jam'iyar siyasa | People's Front for Democracy and Justice (en) | ||

Isaias Afwerki ɗan siyasan Iritiriya ne. An haife shi a shekara ta 1946 a Asmara. Isaias Afwerki shugaban kasar Iritiriya ne daga 'yancin kan ƙasar a shekara ta 1993.