Asmara

Daga Wikipedia
A tsallaka zuwa: Shawagi, nema
Asmara.

Asmara (lafazi : /asemara/) birni ne, da ke a ƙasar Eritrea. Shi ne babban birnin ƙasar Eritrea. Asmara tana da yawan jama'a 804,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Asmara a farkon karni na sha shida.