eSwatini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Tutar eSwatini.
ESwatini
Umbuso weSwatini
Flag of Eswatini.svg Coat of arms of Eswatini.svg
Administration
Government absolute monarchy (en) Fassara
Head of state Mswati III (en) Fassara
Capital Lobamba (en) Fassara
Official languages Turanci da Swazi (en) Fassara
Geography
Eswatini on the globe (Africa centered).svg da LocationEswatini.svg
Area 17364 km²
Borders with Afirka ta kudu da Mozambik
Demography
Population 1,124,753 imezdaɣ. (2017)
Density 64.77 inhabitants/km²
Other information
Time Zone South African Standard Time (en) Fassara da UTC+02:00 (en) Fassara
Internet TLD .sz (en) Fassara
Calling code +268
Currency lilangeni (en) Fassara
gov.sz

eSwatini ko Swaziland bayan 2018 (da Swati: Umbuso we Swatini; da Turanci: Kingdom of eSwatini) ƙasa ne, da ke a nahiyar Afirka.

eSwatini tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 17,364. eSwatini tana da yawan jama'a 1,093,238, bisa ga jimillar 2017. eSwatini tana da iyaka da Afirka ta Kudu da kuma Mozambik. Babban birnin eSwatini shine Mbabane.

Sarkin (Ngwenyama) eSwatini Mswati III ne. Ndlovukati (uwar sarkin) Ntfombi ce. Firaministan ƙasar Sibusiso Dlamini ne.


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe
Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.